<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Masu Shelar Bishara LW467</title>
<lyrics>[V1]
 1) Mutane duka sun taurara da jin maganar Uba
 Don duniyan nan ta kwace su; suna jin, amma ba aikata.
 (2x )

[V2]
 KORUS
 DUK: Masu shelar bishara ko'ina da Littafi Mai Tsarki.
 Ana shela mana bishara; muna ji, amma ba aikata.
 Maza: Ga Pastoci, ga dattiɓai, ga malamai ko'ina,
 Ga su Reverend suna faɗa mana; muna ji, amma ba a.

[V3]
 2) Karanta wasiƙar Yakubu sura ta ɗaya aya goma
 Sha tara zuwa aya, aya ashirin da bakwai.
 (2x)
 Korus

[V4]
 3) Karmu zama masu ji kaɗai, amma ba aikatawa.
 In ba aikatawa ƴan'uwa, ranar ƙarshe za mu hallaka.
 (2x)
 Korus

[V5]
 4) Duniyan nan tana ruɗinmu, jin daɗi za ya ƙare.
 A ran da Uba zai tattara dukan hallita na duniya.
 (2x)
 Korus</lyrics>
<hymn_number>467</hymn_number>
</song>